Ingredients for Vegetables soup
- Tomatoes
- Scotch bonnet
- Onions
- Irish potatoes
- Beef or chicken
- Vegetable oil
- Ginger and garlic powder
- Onga
- Curry
- Mix spices
- Gram masala
- Cumin
- Seasoning
- Carrots
- Green pepper (optional)
- Green beans
- Peas
Cooking Instructions for making Vegetables soup
Dafarko Zaki yanka tumatir madaidaici da albasa me Dan yawa seki jajjaga attaruhu ki ajiye su a gefe
Ki feraye Irish potatoes dinki ki yanka ki tafasa ki ajiye a gefe
Ki sulala namanki Wanda kikayanka kanana haka(su ba kananu ba suba manyaba) ki sulala da seasoning and spices ki ajiye a gefe..beef stock dinma ki ajiye zamuyi amfani dashi
Kisamu tukunyarki kizuba Vegetable oil kiyanka albasa ki Dan soyasu haka seki kawo kayan miyarki kizuba kijuya kibarsu su Dan tafasa
Bayan sun Dan tafasa seki kawo namanki kizuba da ruwan naman kadan sekizuba duka spices din Dana lissafa kizuba seasoning kijuya ki tabbatar komai yayi to seki rufe kibarsu for some minutes
Ki tafasa peas dinki da baking powder ki ajiye…bayan kayan miyarki sun Fara dahuwa haka seki kawo carrots Wanda kikayanka kizuba ki kawo green beans and green pepper, Wanda duk kikayanka kizuba aciki kijuya kizuba peas dinki kizuba boiled Irish potatoes dinki ki juya su duka sekirufe kibarsu su karasa dahuwa komai yayi sekisauke🥰😍😍
Kiyi serving da white rice or curry rice,white spaghetti, couscous etc
Leave a Reply