Ingredients for Danbun shinkafa with vegetable soup
- Rice
- Tomatoes
- Pepper and scotch bonnet
- Onion
- Chicken or meat
- Spices
- Seasoning
- Garlic
- Carrots
- Green beans
- Cabbage
- Veg oil
- Salt
- Garin dry ginger
- Thyme
Cooking Instructions for making Danbun shinkafa with vegetable soup
Firstly zaki samu shinkafa sai a barza qanana, in an barza saiki sanya rariya ki tankadeta ki fitar da garin saiki wanke tsakin kiyi soaking nashi for some hours
Inya jiqu saiki sanya hannu ki matse ruwan jikishi tas saiki daura akan wuta ki turarrashi,in yayi kaman 40min saiki sauke ki juyeshi a cikin bowl
Saiki kankare bayan carrots naki ki yankashi into cubes saiki yanka green beans naki, saiki wankesu saiki xuba akan tsakinki saiki kawo veg oil soyayye ki zuba akai kisa salt saiki juya inya juyu saiki kawo boiled water kisa bada yawaba
Saiki maidashi kan wuta yaci gaba da turara inya dafu yayi laushi sosai saiki sauke
For the soup zaki samu namanki duk wanda kikeso, saiki wanke ki sanya a pot ki daura akan wuta saiki xuba ruwa bamai yawaba saiki kawo maggi, curry, salt, garin ginger thyme garlic kisa a ciki saiki rufe tukunyarki inya dafu saiki sauke
Saiki samu tomatoes pepper scotch bonnet onion and garlic, saiki wankesu saiki blending nasu saiki xuba a cikin pot ki daura akan wuta saiki barshi ruwanshi ya tsotse, inya tsotse saiki kawo veg oil kisa ki yanka albasa kidan soyashi for 2min saiki kawo seasoning, spices and your nama kisa saikici gaba da soyashi for 10min
Daman kin yanka cabbage naki kin wankeshi with salt saiki ajiyeshi a site, saiki kawo carrots da green beans sai ki wankesu ki yanka saiki hadasu da cabbage ki xuba akan miyarki saiki kawo ruwan tafashen namaki ki xuba akai saiki rufe pot din for 10min amma kikai wutanki qarshe saiki sauke
Leave a Reply